Jerin gudummuwar edita Ikhadeejatu

A user with 34 edits. Account created on 18 ga Faburairu, 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽

23 Nuwamba, 2023

22 Nuwamba, 2023

  • 21:5621:56, 22 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +259 N Wurin gashiSabon shafi: ==OVEN== Oven Wani abun Gashe=gashen kayan makwalashene na zamani Wanda yake amfani da "cooking gas" ko wutan lantarki wurin Gasa nau'in abubuwa daban daban kmar: Kaza,biredi, doughnut, egg roll, cake dasauransu.<ref>https://en.m.wikipedia.org/wiki/Oven</ref>
  • 21:4621:46, 22 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +297 N JambakiSabon shafi: ==JAMBAKI== Jambaki wani abune da ake amfani dashi gurin kwalliya,ana shafashi domin chanxa launin fatar baki i zuwa wani launin. Jambaki dea kusan ko wane kabila na amfani dashi sun hada da: turawa,larabawa hausawa,yaroba,fulani dadea sauransu.<ref> https://en.m.wikipedia.org/wiki/Lipstick</ref>
  • 21:3421:34, 22 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +336 N DwankunneSabon shafi: ==DWANKUNNE(dankunne)== Dwankunne(dankunne)wani abune da mata ke amfani dashi domin yin ado.dankunne yasamo asali tun kaka da kakanni,inda ayanxu ake kara zamanantar dashi ta hanya daban daban,dankunne dea yana daga cikin kayan ado masu muhimmanci acikin kwalliya. <ref> https://dictionary.cambridge.org/dictionary/english/earring</ref>
  • 21:1021:10, 22 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +69 m Kallabi→‎KALLABI(dwankwali)
  • 21:0321:03, 22 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +524 N KallabiSabon shafi: ==KALLABI(dwankwali)== Kallabi wani abune da aken amfani dashi tun zamanin da,kallabi dea kowane kabila na amfani dashi sedea ko wane yare da yanayin nau'in nasu. Kallabi yazama ado aynxu musamman acikin al'adar malan bahaushe,inda ake daura kallabin(dwankwali) ta hanya daban daban domin yin ado dashi. kallabi(dwankwali) yanada sunaye daban daban daga cikinsu akwea: 1.Ture kaga tsiya. 2.zahra buhari. 3.daurin amarya(bridal turban) 4.choge uwar miji.dadea sauransu. fatan za'a ci...

8 ga Augusta, 2023

29 ga Yuli, 2023

  • 12:3512:35, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +197 N Habeas mashiSabon shafi: ==GABREAL MACHT wani jarumin wasan kwaikwayo ne dake America,Kuma me shirya wasan kwaikwayo.An haifesa a22 Ga watan junairu slip na 1972. ==MANAZARTA== https://en.m.wikipedia.org/wiki/Gabriel_Macht
  • 12:2512:25, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +262 N Jamie Lee CurtisSabon shafi: ==JAMIE LEE CURTIS== Wata jarumar wasan kwaikwayo ce a kasar America,An haifeta a 22 watan nuwamba a shekarar alip 1958.Tana shirya fina final da Kuma wasannin barkwanci. ==MANAZARTA== amie Lee Curtis - Wikipedia" https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jamie_Lee_Curtis
  • 12:0912:09, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +236 N KulaSabon shafi: ==KULA== Kula Wani abune da Ake amfani Dashi Ake zuba abinci Domin yadauki tsawon lokaci da zafi batare da yhuce ba,Kula dea ana amfani da ita Domin aje Abu me sanyi ko zafi. ==MANAZARTA== https://m.alibaba.com/showroom/food-flask.html
  • 12:0312:03, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +249 N Spring RollsSabon shafi: ==SPRING ROLLS== Spring Rolls Wani nau'in abinci ne daya samo asali daga turawa, abincine me dadi da saukin Yi,al'adu dyawa suna cin spring rolls Domin abincine Maran naufi. ==MANAZARTA== https://www.nigerianfoodtv.com/nigerian-spring-rolls-chicken/
  • 11:5911:59, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +340 N SamosaSabon shafi: ==SAMOSA== Samosa Wani nau'in abinci ne daya samo asali daga turawa, Wanda yasamu karbuwa a Kabila daban daban, abinci ne me dadi Kuma marar naufi,fatan za'a cigaba da cin abinci me dadi da lafiya. ==MANAZARTA== https://www.facebook.com/100077441485779/posts/pfbid02FHYwKpmPwrKf1LdRZVbLd6jiZ8Y5bdBnPZ87a4FmP3W2B945SCcCKCcSazMvuNqxl/?app=fbl na yanzu
  • 11:1511:15, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +144 m SunasurNo edit summary Tag: Gyaran gani
  • 11:0411:04, 29 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +43 m SunasurNo edit summary

26 ga Yuli, 2023

  • 20:5420:54, 26 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +165 N SunasurSabon shafi: ====== ==SUNASUR== ====== Da farko zaasamu shinkafar tuwo awanketa daga nan kuma sai a bayan an jika ta a bar ta ta kwana, to bayan ta kwana daya sai a markadata. Tag: Gyaran gani

15 ga Yuli, 2023

13 ga Yuli, 2023

  • 20:5520:55, 13 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +144 m Atampha→‎ATAMPHA Tag: Gyaran gani
  • 20:2920:29, 13 ga Yuli, 2023 bamban tarihi +717 N AtamphaSabon shafi: ==ATAMPHA== Atampha(Ankara)suturace da Ake amfani da ita domin ado da kwalliya,atampha dea suturace me kyau wadda akeyima kwalliya da duwatsu ko Wani abun ado ko sirfani dadea sauransu. Atampha Wanda Ake Kira da Ankara kabilu da Dama suna amfani da ita kmar hausawa,yaroba,deadea sauransu. ==Atampha=Mafi yawancin kasashen afirca na yin ado da ita harma da wasu kasashen,kasashen sun hada da kamaroon,kwadebuwa,chadi,Togo, Ghana, Nigeria,Niger,Mali dadea sauransu. A wasu kabilun km...

27 Mayu 2023

  • 11:2311:23, 27 Mayu 2023 bamban tarihi +247 KwalliNo edit summary na yanzu Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu
  • 09:1009:10, 27 Mayu 2023 bamban tarihi +125 Jan lalleNo edit summary Tag: Gyaran gani
  • 09:0609:06, 27 Mayu 2023 bamban tarihi +427 N Jan lalleSabon shafi: ==JAN LALLE== Lallen gargajiya yanada matukar amfani Kuma Mata kanyi ado Dashi Domin chanxa launin fatansu xuwa ja. Anfiyin amfani da Shi lokacin bikin sallah ko bikin aure ko bikin suna dadea sauran su.fatan xaa chigaba da ado da kwalliya me fa'ida da amfani."Amfanoni sha biyu (12) da Lalle keyi Ga ‘Ya Mace - DUNIYAN FASAHA" https://duniyanfasaha.guidetricks.com/2018/04/amfanoni-sha-biyu-12-da-lalle-keyi-ga-mata.html?m=1

25 ga Faburairu, 2023

18 ga Faburairu, 2023

  • 12:3812:38, 18 ga Faburairu, 2023 bamban tarihi 0 N User:IkhadeejatuMAWAKIYAR HAUSA(BARMANI CHOGE). Hajia sa'adatu Aliyu (barmani choge)na daya daga shaharrun mawakan Hausa dake arewacin Nigeria,kafin rasuwanta tayi wakoki masu ma'ana,wakokin sun hada da fadakarwa Akan sana'o i dasauransu.An haifi sa'adatu Aliyu (barmani choge) a shekra alib 1945 a kauyen gwaigwayi da ke karamar hukumar funtua ta Jigar Katsina. Tag: Gyaran wayar hannu