Musa Isiyaku Ahmed
Musa Isiyaku Ahmed, Masani ne ɗan kasar Najeriya. Shi ne mataimakin shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya dake garin Zuru (Vice-chancellor) na farko kuma har yanzu .[1][2][3] Farfesa Ahmed mabiyi (Fellow) ne na College of Veterinary Surgeons Nigeria, kuma mabiyi (Fellow) na Institute of Human and Natural Resources, Affiliate Memba Computer Professional Council (CPN), Nigeria[4] Computer Society (NCS) da memba, Academia in Information Technology Professionals (AITP). Farfesa Ahmed ya fito ne daga jihar Borno a Najeriya. Ya taɓa zama Farfesa a Sashen Nazarin Dabbobi, Parasitology da Entomology a Jami’ar Maiduguri da ke Jihar Borno.[5]
Musa Isiyaku Ahmed | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Hausa Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Employers |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Agriculture ta Tarayya, Zuru (2020 - |
Manazarta
gyara sashe- ↑ IV, Editorial (April 12, 2020). "Prof. Isiyaku appointed VC Kebbi Agric varsity".
- ↑ "FG Appoints Premier VC for Newly Established University of Agriculture". April 10, 2020.
- ↑ Labaran, Abubakar (January 7, 2022). "Kachia forum honours Murtala Dabo for service delivery".
- ↑ "Federal University of Agriculture takes off in Kebbi State | AIT LIVE" (in Turanci). 2020-04-09. Retrieved 2023-01-11.
- ↑ "Federal University of Agriculture takes off in Kebbi State | AIT LIVE" (in Turanci). 2020-04-09. Retrieved 2023-01-11.