Muhammed Gudaji Kazaure
dan majalisar tarayya
(an turo daga Muhammed Kazaure Gudaji)
Muhammed Kazaure Gudaji ɗan majalisar wakilan Najeriya ne mai wakiltar mazabar Kazaure, Roni, Gwiwa, Yankwashi na jihar Jigawa.
Muhammed Gudaji Kazaure | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Kazaure/Roni/Gwiwa/Yankeashi
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1972 (51/52 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Ya samu WASC a Sakandaren Gwamnati da ke Dala, Jihar Kano a shekara ta 1994. Yana daya daga cikin fitattun wakilan majalisar wakilai a Najeriya. Ya ba da gudummawa da yawa a gida kamar tasirin 'yan fashi ya fi cutarwa fiye da novel Covid19 rashin amincewa da nadin Godwin Emefiele kuma inda ya ce a bar shi ya tura sojoji zuwa Sambisa.[1][2][3] [4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Latest News About Mohammed Gudaji Kazaure In Nigeria Today 25.06.2020". Naija News (in Turanci). Retrieved 2020-06-25.
- ↑ "Hon. Muhammed Kazaure Gudaji". Archived from the original on April 21, 2018. Retrieved April 20, 2018.
- ↑ "Banditry more dangerous than coronavirus pandemic - Rep. Kazaure". Vanguard News (in Turanci). 2020-06-18. Retrieved 2020-06-25.
- ↑ "Gudaji Kazaure news - latest breaking stories and top headlines". TODAY (in Turanci). Archived from the original on 2020-06-29. Retrieved 2020-06-25.
- ↑ "Gudaji Kazaure Archives". TheCable (in Turanci). Archived from the original on 2020-06-25. Retrieved 2020-06-25.