Muhammadu Gawo
Dan siyasa ne a Najeriya 1954-2019
Muhammadu Adamu Fegen Gawo (an haife shi a shekata ta 1954, yarasu a ranar 31 ga watan Disamba a shekarar 2019) ɗan siyasar Najeriya ne.
Muhammadu Gawo | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - 31 Disamba 2019 District: Babura/Garki
2015 - | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1954 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Mutuwa | 31 Disamba 2019 | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
An zaɓi Gawo a matsayin ɗan majalisar dokokin jihar Jigawa a cikin shekara ta, 2015.[1] Ya wakilci Mazaɓar Garki / Babura, kuma yana da alaƙa da jam'iyyar All Progressives Congress.[2]
Mutuwa
gyara sasheGawo ya rasu a ranar 31 ga watan Disambar a shekara ta, 2019, yana da shekaru 65, yayin da yake neman magani a Dubai.[3]