Dubai (birni)
Dubai seen from USS Anzio (CG 68).jpg
birni, administrative territorial entity, babban birni, city with millions of inhabitants
farawa9 ga Yuni, 1833 Gyara
nameDubai, Dubai Gyara
sunan hukumaدبيّ Gyara
native labelدبيّ Gyara
demonymDoubaïote, Doubaïen, Doubaïenne Gyara
founded byAl Maktoum Gyara
yaren hukumaLarabci Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaTaraiyar larabawa Gyara
babban birninDubai Gyara
located in the administrative territorial entityDubai Gyara
coordinate location25°16′11″N 55°18′34″E Gyara
shugaban gwamnatiMohammed bin Rashid Al Maktoum Gyara
located in time zoneUTC+04:00 Gyara
sun raba iyaka daSharjah Emirate Gyara
official websitehttp://www.dm.gov.ae/wps/portal/MyHomeEn Gyara


Dubai, da Larabci دبي‎, birni ne dake a masarautar Dubai, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Dubai kuma da babban birnin tattalin arzikin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimilar mutane 3,137,463. An gina birnin Dubai a karni na sha takwas bayan haihuwar annabi Issa.

birnin dubai

HotunaGyara

Dubai na daya daga cikin kasashe masu kyan gina gine da dogayan benaku, suna yawan yin gasan gina gine.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.