Muhammad bin Abdul-Rahman al-Arifi ( Larabci: محمد بن عبد الرحمن العريفي‎ , an haife shi 15 Yuli 1970) marubuci ne ɗan ƙasar Saudiyya da kuma Da'i. Ya kammala karatunsa a jami'ar Sarki Saud, kuma memba ne a ƙungiyar kasashen musulmi ta duniya da kuma ƙungiyar malaman musulmi.

Muhammad al-Arify
Rayuwa
Cikakken suna Mohamad bin Abd al Rahman bin Milhi bin Mohamad al Arefe
Haihuwa Dammam, 15 ga Yuli, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Jami'ar Imam Muhammad ibn Saud Islamic
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a Liman da marubuci
Imani
Addini Mabiya Sunnah
arefe.ws…

Manazarta

gyara sashe