Muhammad Tanko
Muhammad Tanko shine tsohon shugaban makarantar jami'ar Kaduna, wanda Yohanna Tella ya gaji kujerar sa.[1][2]
Farkon rayuwa
gyara sasheMuhammad Tanko an haife shi a shekara ta 1969, a Unguwar Kawo dake Jihar Kaduna.[3][4]
Karatu
gyara sasheYayi karatu a Jami'ar Bayero dake Jihar Kano. da matakin Digiri na farko. Sannan ya tafi Jami'ar Ahmadu Bello inda ya fita da matakain karatu na Digiri na biyu a Fannin ilimin lissafin kudi.[5][6]
Aiki
gyara sasheTanko ya kasance shugaban makarantar jami'ar Jami'ar Jihar Kaduna, wanda yayi murabus, wanda Nasir Ahmad el-Rufai Gwamnan jihar Kaduna ya naɗa a watan janairun shekara ta 2017[7][8][9]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://dailytrust.com/muhammad-tanko-is-new-state-varsity-vc
- ↑ https://facesinternationalmagazine.org.ng/?p=26048[permanent dead link]
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/220575-kaduna-state-university-gets-new-vice-chancellor.html
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2017/01/18/83038/
- ↑ Muhammad Tanko#cite note-3
- ↑ https://www.thisdaylive.com/index.php/2017/01/18/83038/
- ↑ https://newsexpressngr.com/news/33290-El-Rufai-appoints-Prof-Tanko-new-Vice-Chancellor-of-Kaduna-State-University[permanent dead link]
- ↑ https://forums.allschool.com.ng/community/uni-forum/professor-muhammad-tanko-the-abusite-transforming-kasu/[permanent dead link]
- ↑ https://theeagleonline.com.ng/kaduna-university-gets-new-v-c/