Institut Mozdahir International (IMI) kungiya ce mai zaman kanta (NGO) wanda Cherif Mohamed Aly Aidara ya kafa a shekarar 2000 da shedikwata a Dakar.

Mozdahir
Bayanai
Iri non-governmental organization (en) Fassara
Ƙasa Senegal
Mulki
Hedkwata Dakar
mozdahir.sn
Institut Mozdahir International

Mozdahir na samun fa'idoji daga yarjejeniyar shedikwata da yarda a matsayin kungiya mai zaman kanta (NGO) da kasashe na Afirka da duniya baki ɗaya, harda Senegal, Côte d'Ivoire, Mali, Guinea Bissau, da sauran kasashe.[1][2][3]

Mozdahir yana kasashe 12 kuma yana aiki a bangarori kaman muradun karni a wadannan fannoni da wajajen gyara: Karatu da horarwa na aikin hannu, lafiya, zamantakewa, al'adu, fannin noma, hasken rana, gidaje, gudanarwa, harkar bashi da dashen bishiyoyi.[4][5]

Abokan aiki

gyara sashe

An kafa kungiyar da kyau a kasar Senegal, a bangaren Yammacin Afirka inda take gudanar da ayyukanta daga shedikwatar.

Kungiyar a yanzu haka tanada membobi dubbunnai da suke kowanne yanki a duniya.

A wannan lokacin, IMI suna da abokan aiki a bangarorin ma'aikata da kananan kungiyoyin (Ayyukan Ruwa da Bishiyu, Noma, Ingantacchen Abinci, Ma'aikatu na musamman, dakin taro da sauransu) SGBS, kungiyoyi (Kungiyan Abinci na Duniya), da sauran ire-irensu (Kungiyar Kasa na Eco-villages ANEV, Kungiyar Nubian Vault), da sauran su.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Chérif Mohamed Aly Aidara, président de Mozdahir International : « L'islam ne peut pas être une religion de violence » Seneweb.
  2. Finance Islamique : « C'est un moyen de lutte contre la pauvreté » (Chérif Mohamed Aly Aïdara, Président de l'Institut Mozdahir International) Archived 2020-02-01 at the Wayback Machine. Politique221.
  3. APPEL Chérif Mohamed Ali Aïdara, guide des chiites : «Partout dans le monde, les musulmans sont opprimés» Le Quotidien.
  4. Le chiisme au Sénégal Mozdahir Archived 2020-02-23 at the Wayback Machine. Shia Africa.
  5. Leichtman, Mara A. 2015. Shi'i Cosmopolitanisms in Africa: Lebanese Migration and Religious Conversion in Senegal. Indiana University Press.