Mowe, Nigeria

Gari ne a jihar Ogun Najeriya

Mowe birni ne, da ke ƙaramar hukumar Obafemi Owode a jihar Ogun, Najeriya.Garin yana kan hanyar Legas zuwa Ibadan. Yana da 512 kilometres (318 mi) kudu maso yamma da Abuja, babban birnin Najeriya, da 29 kilometres (18 mi) daga Legas.

Mowe, Nigeria

Wuri
Map
 6°48′40″N 3°26′13″E / 6.811°N 3.437°E / 6.811; 3.437
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOgun