Moses Waiswa
Moses Waiswa Ndhondhi (an haife shi a ranar 20 ga watan Afrilu, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da bakwai 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Uganda wanda ke taka leda a SuperSport United, a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari.
Moses Waiswa | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kampala, 20 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Uganda | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sasheAn haife shi a Kampala, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Växjö United da Vipers.[1] [2] Ya sanya hannu don Vipers a cikin Janairu 2017.[3][4]
Ya ci gasar Premier ta Uganda ta 2017-18 tare da kulob din.[5]
A cikin watan Janairu 2020 ya rattaba hannu a kulob din SuperSport United na Afirka ta Kudu.[6]
A ranar 25 ga watan Janairu 2020 ya fara bugawa SuperSport United wasa da Chippa United.[7]
Ayyukan kasa
gyara sasheYa buga wasansa na farko a duniya a Uganda a 2017. [2] Ya zura kwallo a wasansa na farko bayan da aka yi masa kiranye ga tawagar kasar wanda ya zo masa da mamaki.[8]
Girmamawa
gyara sashe- 2017-18 Uganda Premier League[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Moses Waiswa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 9 March 2018.
- ↑ 2.0 2.1 "Moses Waiswa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 9 March 2018. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content - ↑ Denis Bbosa (13 March 2017). "Waiswa announces Vipers arrival in style". Daily Monitor. Retrieved 12 July 2018.
- ↑ 4.0 4.1 Vipers sports club recruits another left footed player". Airtel Football. 20 January 2017. Retrieved 12 July 2018.
- ↑ Ismael Kiyongo (29 May 2018). "Moses Waiswa: Togetherness kept us going" . Kawowo. Retrieved 12 July 2018.
- ↑ Kiyonga Ismael (12 January 2020). "SuperSport finally unveil Moses Waiswa". Kawowo Sports
- ↑ Kiyonga Ismael (25 January 2020). "SOUTH AFRICA: WAISWA DEBUTS WITH DECENT PERFORMANCE AT SUPERSPORT UNITED". Kawowo Sports
- ↑ Ismael Kiyongo (25 March 2017). "I didn't expect a national team call at the time, says Waiswa". Kawowo. Retrieved 12 July 2018.