Mohammed Ali Ndume
Dan siyasar Najeriya
Mohammed Ali Ndume shahararren ɗan siyasa ne a Najeria Kuma Sanata ne dake wakiltar Kudancin Borno a jihar Borno majalisar dattawan Najeriya. An haife shi a ranar ashirin 20 ga watan Nuwamba, shekarar alif shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da tara 1959) .[1][2]
Mohammed Ali Ndume | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Borno ta kudu
9 ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019 District: Borno ta kudu
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Borno ta kudu
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Damboa/Gwoza/Chibok
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Damboa/Gwoza/Chibok | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Gwoza, 20 Nuwamba, 1959 (64 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
University of Toledo (en) Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Nigeria Peoples Party |
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.