Mishary bin Rashid Alafasy
Mishari bin Rashed Alafasy (Larabci: مشاري بن راشد العفاسي), an haifeshi a Kuwait, makarancin Qur'ani neqāriʾ (reciter of the Quran), mai wa'azi.Yayi karatu a jami'ar musulunci ta madina, inda ya ɗauki ya kware a bangaren kira'o'e goma tare da tafsirin su. Alafasy has released various nasheed albums. He sings in Arabic, English, and French with only his voice.
Mishary bin Rashid Alafasy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kuwait, 5 Satumba 1976 (48 shekaru) |
ƙasa | Kuwait |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Musulunci ta Madinah |
Sana'a | |
Sana'a | qāriʾ (en) da Liman |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
IMDb | nm10942008 |
misharialafasy.net |
Kyaututtuka da karramawa
gyara sasheA ranar 25 ga watan Oktoba shekara ta 2008, Alafasy ya sami lambar yabo ta Larabawa ta farko Oscar ta Ƙungiyar Ƙirƙirar Larabawa a Masar. Babban sakataren kungiyar kasashen larabawa, Amr Moussa ne ya dauki nauyin taron a matsayin karramawa da rawar da Alafasy ke takawa wajen inganta ka'idoji da koyarwar Musulunci. [1]
Alafasy was also voted by readers to be the Best Qur'an Reciter in the year of 2012 About.com Readers' Choice Awards.
Duba kuma
gyara sashe- Mishary Al-Arada
Nassoshi
gyara sasheHanyoyin waje
gyara sashe- Nasheed Daga "Zuciya Zama Mai Rahama Album" (2012)
- Alafasy's Ramadan nasheed, Agusta 2009
- Karatun Sheikh Mishary Rashed Al-afasy Archived 2016-03-03 at the Wayback Machine
- Karatun Mishari Archived 2016-02-08 at the Wayback Machine
- Kundin Alafasy
- Karatun Alafasy akan Islamway
- Laburaren SunniPath-Karatun Alqur'ani daga Mishary Rashed al-Efasy
- Bayanin Sheikh Mishary Rashed Al-afasy