A Mihrab ( Larabci: محراب pl. محاريب‎ ) wani gurbi ne a bangon masallaci . Yana nuna mafuskanta (alkiblar Kaaba a Makka, alkiblar da ya kamata Musulmai su fuskanta yayin addua). Bangon da mihrab din yake a ciki shine " katangar alƙibla ."

Mihrab
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islamic religious building fixture (en) Fassara da architectural structure (en) Fassara
Mihrab da Minbar a Babban Masallacin da ke Aleppo, Syria
Mihrab
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Islamic religious building fixture (en) Fassara da architectural structure (en) Fassara
Mihrab de la mesquita de la Xara, Simat de la Valldigna
MMIC Mihrab