Michel Platini
Michel Platini (an haife shi a shekara ta 1955 a garin Jœuf, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1976 zuwa shekara ta 1987.
HOTO
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.