Mercy Adoma Owusu-Nimoh (6 Fabrairu 1936 – 14 Fabrairu 2011[1]) marubuciya ce ta yaran Ghana, ƙwararriyar ilimi kuma ƴar siyasa. Ta kasance mai karɓar lambar yabo ta,Noma a cikin 1980 don The Walking Calabash.[2]

Mercy Adoma Owusu-Nimoh
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Faburairu, 1936
ƙasa Ghana
Mutuwa 14 ga Faburairu, 2011
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, Marubiyar yara da ɗan siyasa

Mercy Adoma Owusu Nimoh marubuciya ce 'yar kasar Ghana kuma ita ce wacce ta kafa Ama Nipaa Memorial Preparatory da karamar Sakandare a Kade, Ghana.[3] A zaben 'yan majalisa na 1996 ta tsaya a matsayin 'yar takarar jam'iyyar National Democratic Congress (NDC) a Kade, inda ta zo na biyu da kashi 37.9% na kuri'un.[4]

  • Rivers of Ghana, 1979
  • Kofizee Goes to School, 1978
  • The Walking Calabash and Other Stories, 1977
  • Mosquito Town, 1966

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mrs. Owusu-Nimoh laid to rest". Ghana News Agency, 8 May 2011.
  2. The Noma Award for Publishing in Africa: recent winning titles Archived 24 ga Faburairu, 2009 at the Wayback Machine
  3. "Advise Children Against Accepting Lifts in Vehicles", GhanaWeb, 30 June 1998.
  4. Parliamentary Election Results Trend Kade Region Archived 3 Disamba 2008 at the Wayback Machine