Mbo (Nijeriya)

Karamar hukuma ce a najeriya
(an turo daga Mbo, Nigeria)

Mbo yana yankin Kudu maso Gabashin Najeriya kuma karamar hukuma ce a jihar Akwa Ibom. Bayan aikin samar da kananan hukumomi da gwamnatin tarayya ta yi a shekarar 1989 a karamar hukumar Mbo an sassare shi daga yankin Oron a wannan shekarar.[1][2][3][4]

Mbo

Wuri
Map
 4°39′N 8°14′E / 4.65°N 8.23°E / 4.65; 8.23
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Akwa Ibom
Yawan mutane
Faɗi 104,012 (2006)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. Ating, Emmanuel (2015-10-15). The Biology & Population Structure of Uca Tangeri in Mbo River, Nigeria. LAP Lambert Academic Publishing. ISBN 9783659785399.
  2. Talbot, P. Amaury; Mulhall, H. (2013-03-28). The Physical Anthropology of Southern Nigeria: A Biometric Study in Statistical Method. Cambridge University Press. ISBN 9781107652026
  3. Nigerian Business Review. Notrèmeh Book Company. 1978.
  4. "Akwa Ibom to build industrial parks to boost seaport, gas free zone projects - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria. 2017-07-12. Retrieved 2017-07-25.