Maud Meyer yakasance mawakiyar Nijeriya ce. An haifi Maud ne a birnin Patakwal (Port Harcourt), dake ƙasar Nijeriya.

Maud Meyer
Rayuwa
Cikakken suna Maud Meyer
Haihuwa Port Harcourt
ƙasa Najeriya
Saliyo
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Kayan kida murya