Mathieu Kérékou
Mathieu Kérékou (lafazin Faransanci: [ma.tjø ke.be.ku]; 2 Satumba 1933 - 14 Oktoba 2015). Dan siyasan Benin ne wanda ya zama shugaban Jamhuriyar Jama'ar Benin daga 1972, zuwa 1991, da Jamhuriyar Benin daga 1996, zuwa 2006.
Mathieu Kérékou | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Afirilu, 1996 - 5 ga Afirilu, 2006 ← Nicéphore Soglo (en) - Thomas Boni Yayi (en) →
4 ga Afirilu, 1980 - 4 ga Afirilu, 1991 - Nicéphore Soglo (en) →
30 Nuwamba, 1975 - 4 ga Afirilu, 1980
26 Oktoba 1972 - 30 Nuwamba, 1975 ← Justin Ahomadégbé-Tomêtin (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Kouarfa (en) , 2 Satumba 1933 | ||||||||
ƙasa | Benin | ||||||||
Mutuwa | Cotonou, 14 Oktoba 2015 | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama |
Marguerite Kérékou (en) Béatrice Lakoussan (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, soja da statesperson (en) | ||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Digiri |
brigadier general (en) Soja | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | evangelism (en) | ||||||||
Jam'iyar siyasa | People's Revolutionary Party of Benin (en) | ||||||||
manazarta
gyara sashe1:http://www.irinnews.org/Report.aspx?ReportId=69248 2:https://books.google.com/books?id=D6HKAgAAQBAJ&q=Mathieu+K%C3%A9r%C3%A9kou+born&pg=PA89 3:https://books.google.com/books?id=ZVlzpwjhGqgC&q=mathieu%20kerekou&pg=PA145