Bazawara gyara sashe

Bazawara de sunan mace ne wanda ta tabayin aure, ko mijinta ya rasu ko kuma su rabu. Zawarawa kuma jimla ne na bazawara. Da English kuma (Widow).