Masallacin Shitta-Bey masallaci ne da kuma cibiyar koyar da addinin musulunci a Legas. Yana ɗaya daga cikin tsofaffin masallatai a Najeriya. Masallacin yana a filin Martins Ereko, a Tsibirin Legas a jihar Legas, Nijeriya. An kafa shi ne a shekarar 1892, sannan Hukumar kula da kayan tarihi ta Nijeriya ta zaɓe shi a matsayin ginin tarihi a shekarar 2013.[1]

Masallacin Shitta-Bey
Shitta-Bey Mosque
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Lagos
BirniLagos,
Coordinates 6°27′28″N 3°23′12″E / 6.457709°N 3.3867°E / 6.457709; 3.3867
Map
History and use
Addini Musulunci
Maximum capacity (en) Fassara 200
Karatun Gine-gine
Zanen gini João Batista da Costa (en) Fassara
Style (en) Fassara Islamic architecture (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Nurudeen, Nahimah Ajikanle (Oct 23, 2015). "Shitta Bey Mosque: Visiting a historic masterpiece". Daily Trust Newspapers. Daily Trust Newspapers. Daily Trust. Archived from the original on 19 October 2017. Retrieved 29 January 2018.