Masallacin Faisal

Masallaci ne a Islamabad a kasar Pakistan

Masallacin Faisal masallaci ne a birnin Islamabad, babban birnin ƙasar Pakistan . Masallacin Ƙasa ne na Pakistan , kuma ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniyar Islama. An sanya mashi sunan Sarki Faisal na Saudi Arabia . Shi ne mafi girman masallaci na tsawon shekarun (1986-1993).

Masallacin Faisal
National symbols of Pakistan
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaPakistan
Administrative territorial entity of Pakistan (en) FassaraIslamabad Capital Territory (en) Fassara
Babban birniIslamabad
Coordinates 33°43′47″N 73°02′14″E / 33.729728°N 73.03715°E / 33.729728; 73.03715
Map
History and use
Opening1986
Suna saboda Faisal na Saudi Arabia
Addini Mabiya Sunnah
Maximum capacity (en) Fassara 300,000
Karatun Gine-gine
Zanen gini Vedat Dalokay (en) Fassara
Style (en) Fassara Islamic architecture (en) Fassara
Tsawo 90 m
Parts Hasumiya: 4

Gallery gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Sauran yanar gizo gyara sashe