Martins Nnabugwu Ekwueme (an haife shi ranar 10 ga watan Fabrairu, 1985) a Aboh Mbaise haifaffen Najeriya ne kuma ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Poland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Lechia Zielona Góra.

Martins Ekwueme
Rayuwa
Haihuwa Aboh Mbaise, 10 ga Faburairu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jeziorak Iława (en) Fassara2000-2001
  Polonia Warsaw (en) Fassara2001-200220
  SK Sigma Olomouc (en) Fassara2002-200380
Wisła Kraków (en) Fassara2003-2006130
  Polonia Warsaw (en) Fassara2006-2007120
  Legia Warsaw (en) Fassara2007-2010161
Zagłębie Lubin (en) Fassara2009-2010231
Zagłębie Lubin (en) Fassara2010-2013140
  Zawisza Bydgoszcz (en) Fassara2011-2012290
Flota Świnoujście (en) Fassara2013-201480
Sporting Clube de Goa (en) Fassara2014-201440
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Hoton Dan kwallo martins

Ekwueme ya fara zuwa Poland a cikin shekarar 2000-01 a kakar bayan ya shiga Jeziorak Iława. Bayan kakar 2006-07, ya shiga Legia Warsaw. Sannan, a ranar 31 ga Agusta, ya shiga Zagłębie Lubin kan yarjejeniyar lamuni ta shekara.[1] A lokacin rani na 2010, an sayar da shi zuwa Zagłębie Lubin. [2]

A watan Yulin 2011 an ba shi aro ga Zawisza Bydgoszcz kan yarjejeniyar shekara guda. [3]

A ranar 15 ga Fabrairu 2014 ya rattaba hannu a kan kungiyar Sporting Clube de Goa ta Indiya.

Manazarta

gyara sashe
  1. Ekwueme wypożyczony do Zagłębia 31 August 2009, sport.pl
  2. Martins Ekwueme sprzedany do Zagłębia June 30, 2010, wp.pl
  3. Martins Ekwueme piłkarzem Zawiszy 16 July 2011, 90minut.pl