Martina Nwakoby
Martina Nwakoby (an haifeta a 1937) ta kasance Marubuciya ƴar Najeriya.[1]
Martina Nwakoby | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ogwashi-Uku, 1937 (86/87 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
University of Pittsburgh (en) Jami'ar Ibadan |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Marubiyar yara da marubuci |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haife ta a kasar Nijeriya, acikin shekara 1937, a garin ogwashi-uku, tayi karatunta a ƙasar Nijar da kuma a birnin Birmingham a Jami'ar Pittsburgh ta idasa karatunta na Jami'ar a garin Ibadan, Najeriya.
Abinda tayi nasarar akai;
Martina mace ce wadda ta jajirce akan rubutu ta dukufa akanshi tana yawan tafiye tafiye domin karin ilimi ta kasan daya daga cikin mata marubuta a kasar nigeria Nwakoby taci 1978 agasar rubutu yaran da aka fafata.
Nasarori
gyara sasheNwakoby ya lashe gasar littafin yara na Macmillan na 1978.[1] Ayyukanta da aka fi gudanarwa sune A House Divided, wanda ke da bugu uku waɗanda aka buga tsakanin 1985 zuwa 2002 a cikin Ingilishi kuma ɗakunan karatu 37 ke riƙe da su a duk duniya, da kuma A Lucky Chance, wanda aka buga har sau huɗu tsakanin 1980 zuwa 1983 cikin harshen turanci, kuma an adana shi a dakunan karatu 18 na sassan duniya.[2]
Ayyuka[1]
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 Killam, G Douglas; Kerfoot, Alicia L (2008). Student Encyclopedia of African Literature. pp. 220–221. ISBN 978-0313335808.
- ↑ "Nwakoby, Martina [WorldCat.org]". www.worldcat.org. Retrieved 2022-05-23.
- ↑ "Awele Nwakoby". www.amazon.com (in Turanci). Retrieved 2022-05-23.
- ↑ "Ten in the Family : Awele Nwakoby : 9780237500702". www.bookdepository.com. Retrieved 2022-05-23.
- ↑ "Results for 'Martina Nwakoby Nigeria' [WorldCat.org]". www.worldcat.org (in Turanci). Retrieved 2022-05-22.
- ↑ "3 results in SearchWorks catalog". searchworks.stanford.edu (in Turanci). Retrieved 2022-05-22.
- ↑ Ogunyemi, Chikwenye O. (1996). "Africa Wo/Man Palava: The Nigerian Novel By Women". University of Calgary Journal Hosting: 353 – via University of Calgary.