Martha Tembo (an haife ta a ranar 8 ga watan Maris shekara ta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Zambia . Ta yi takara ga Zambia a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2018, tana wasa a wasanni uku, da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 . An nada Tembo a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA shekarar 2023 .

Martha Tembo
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 8 ga Maris, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Green Buffaloes Ladies FC (en) Fassara-Disamba 2022
  Zambia women's national under-17 football team (en) Fassara2014-201430
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2018-300
BIIK Kazygurt (en) Fassaraga Janairu, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 154 cm
Martha Tembo

Manazarta gyara sashe

Template:Navboxes