Mark Nwagwu mawaƙi ne ɗan ƙasar Najeriya, sannan marubuci kuma farfesa a fannin ilimin ƙwayoyin cuta a Jami'ar Ibadan.[1][2] Ayyukansa bayyana a manyan jaridun Najeriya, Vanguard, The Punch, ThisDay da Premium Times.

Mark Nwagwu
Rayuwa
Haihuwa 5 Mayu 1937 (86 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Sana'a
Sana'a Malami da maiwaƙe
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Rayuwar farko da aiki gyara sashe

An haifi Nwagwu a Obaetiti, Nguru Aboh Mbaise a cikin Jihar Imo. Ya yi aiki a matsayin babban malami a jami’ar Ibadan har zuwa lokacin da ya yi ritaya a shekarar 2002. Har ila yau, Fellow ne a Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.[3]

Bibliography gyara sashe

  • Write Me A Poem(2021)
  •  Time Came Upon Me and Other Poems ISBN 9789789211814 (2019)[4]
  • Helena Venus (2013)
  • Cat Man Dew (2012)
  • Helen Not-of-Troy (2009)

Manazarta gyara sashe

  1. Sunday Ehigiator (29 March 2021). "'Write Me a Poem' Launch on World Poetry Day". ThisDay Newspaper. Retrieved August 12, 2021.
  2. "mark nwagwu - mark nwagwu Biography". Poem Hunter. Retrieved August 12, 2021.
  3. "Fellowship | The Nigerian Academy of Science". October 13, 2016.
  4. Diamond, Maria (March 27, 2019). "Nwagwu dedicates new poetry collection to late wife, Helen". The Guardian Newspaper. Retrieved August 12, 2021.