Mariya Medd
Mary Beaumont Medd (née Crowley, 4 hudu ga watan Agusta shekara 1907 - 6 Yuni shekara 2005) yar asalin Burtaniya ce, wacce aka sani da gine-ginen jama'a gami da makarantu. Medd shine farkon ginin da majalisar gundumar Hertfordshire ta yi aiki.
Mariya Medd | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 4 ga Augusta, 1907 |
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Mutuwa | 6 ga Yuni, 2005 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | David Medd (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Bedales School (en) Architectural Association School of Architecture (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane da ilmantarwa |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheIta ce 'yar Ralph Henry Crowley (1869-1953), wadda ta yi aiki a matsayin Babbar Jami'in Lafiya a Ma'aikatar Ilimi. [1] Bayan ta yi karatu a gida, ta yi shekara guda a makarantar gwaji ta Isabel Fry, sannan ta kasance a makarantar Bedales daga shekara 1921 zuwa shekara 1926 inda ta zama Head Girl. [2]
Bayan ta halarci makarantar gamawa a Switzerland, a cikin 1927 ta sami horo a Makarantar Architectural Association School of Architecture. Ta yi karatu tare da Jessica Albery, Justin Blanco White, da Judith Ledeboer inda suka ci gaba da ƙaddamar da gyare-gyaren gidaje da kuma matsalolin zamantakewa wanda ya shafi ayyukan su na gaba.
Sana'a
gyara sasheKamar yadda Mary Crowley, ke aiki tare da Cecil George Kemp, ta tsara gidaje uku a 102, 104 da 106 Orchard Road, Tewin, Hertfordshire, a cikin 1935–36.
Cikin shekara In 1941, John Newsom, Hertfordshire's education officer, hired an dauki hayanta a matsayinta na mace ta farko ma gine gine ta zama ma aikaciya Hertfordshire County Council. Bayan nan ta hadu da mijinta David Leslie Medd shekara (1917–2009), lokacin da take cikin Ƙungiyar masu gine gine nacommissioned to build schools in Hertfordshire after World War II. Sunyi aure sha daya ga watanThey married on 11 April shekara 1949, kuma kullum suna aiki tare bayan nan ,[3] becoming leading school designers in England and Wales.
Labarun Rayuwa na Ƙasa sun gudanar da hirar tarihin baka (C467/29) tare da Mary Medd a cikin 1998 don tarin Rayuwar Rayuwa ta Architects wanda ɗakin karatu na Biritaniya ke riƙe. [4]
Mary Medd ta mutu a ranar 6 ga Yuni 2005 a Woolmer Green, Hertfordshire.
Magana
gyara sashe- ↑ Catherine Burke,About looking: vision, transformation, and the education of the eye in discourses of school renewal past and present, British Educational Research Journal Vol. 36, No. 1 (February 2010), pp. 65–82, at p. 66. Published by: Wiley on behalf of BERA JSTOR 27823587
- ↑ Catherine Burke,About looking: vision, transformation, and the education of the eye in discourses of school renewal past and present, British Educational Research Journal Vol. 36, No. 1 (February 2010), pp. 65–82, at p. 80 note 10 and p. 68. Published by: Wiley on behalf of BERA JSTOR 27823587
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:0
- ↑ National Life Stories, 'Medd, Mary (1 of 11) National Life Stories Collection: Architects' Lives', The British Library Board, 1998 Archived 2022-07-05 at the Wayback Machine. Retrieved 10 April 2018