Mariam Kayode
Mariam Kayode Listeni 'yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya wacce ta shiga cikin fim din Children of Mud . fito a fina-finai ciki har da The Coffin Salesman, City of Bastards, da Bayi da sauransu.[1]
Mariam Kayode | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Oyo, 2007 (16/17 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Kingsfield College, Ikorodu, Lagos (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Rayuwa ta farko da ilimi
gyara sasheAn haife ta ne a Jihar Oyo a ranar 1 ga Yuni 2007. Mariam ta yi karatu a Kwalejin Kingsfield, harabar Ijede .[1]
Ayyuka
gyara sashe'yar wasan kwaikwayo ta fara yin wasan kwaikwayo tun tana ƙarama kuma fina-finai na Children of Mud da The Coffin Salesman sun sa ta shahara.[2]
Hotunan fina-finai
gyara sasheKyaututtuka da gabatarwa
gyara sasheMafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo a cikin ɗan gajeren wasan Children of Mud a AMVCA 2018 awards.
Mafi kyawun yar wasan kwaikwayo na fim din The Coffin Salesman don Kyautar BON, 2018.[4]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Meet 11-year-old Mariam Kayode, first child actress nominated at AMVCA". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-09-09. Archived from the original on 2022-08-03. Retrieved 2022-08-03.
- ↑ 2.0 2.1 Webmaster (2018-09-02). "AMVCA nominee, 11, speaks: 'Acting'll just be a hustle, and Law my main career'". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
- ↑ "Diane Russet Focuses on Underage Marriage – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-08-03.
- ↑ Bada, Gbenga (2019-12-14). "BON Awards 2019: Nollywood stars gather for 11th edition in Kano". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-08-03.