Mariam Ali Moussa
Mariam Ali Moussa jami’ar diflomasiyyar Chadi ce. Ta taba zama jakadar kasarta a Austria da kuma Jamus. A baya kuma ta kasance mai ba shugaban kasa shawara ta kuma riƙe muƙamin minista.
Mariam Ali Moussa | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2020 -
2019 -
2019 -
19 Disamba 2018 - 11 ga Afirilu, 2023 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | 20 century | ||||||||
ƙasa | Cadi | ||||||||
Karatu | |||||||||
Matakin karatu | Master of Business Administration (en) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Faransanci Larabci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa |
Tarihi
gyara sasheAiki
gyara sasheDaya daga cikin ayyukanta na farko shi ne mai kula da kwastam a Filin jirgin saman N'Djamena a shekara ta alif 1988. A shekara ta alif 1989 kuma ta koma aikin koyarwa, kuma a shekara ta alif 1991 ta kasance mataimakiyar mai bincike a Jami'ar Kanada ta Moncton kuma bayan shekaru biyu ta zama Mataimakiyar Masanin Tattalin Arziki na wani aikin da ya shafi USAID wanda ya shafi harkar Noma da Fasahar Noma. A shekara ta alif 1997 ta zama jagorar kuɗi ta Agence Tchadienne d'exécution des Travaux d'Intérêt Public lokacin da Youssouf Saleh Abbas ke kan karagar mulki.[ana buƙatar hujja]
Manazarta
gyara sashe