Mamina Kone
Mamina Koné (an haife ta ranar 27 ga watan Disamban 1988) ƴar wasan taekwondo ce ta Ivory Coast.
Mamina Kone | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Abidjan, 27 Disamba 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Ivory Coast |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
|
Ta wakilci Ivory Coast a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a cikin mata +67 kg.[1] Ƴar wasan Faransa Gwladys Épangue ta fitar da ita a ci 3:1. Ta kasance cikin tawagar ƴan Ivory Coast da suka haɗa da Cheick Sallah Cissé da Ruth Gbagbi waɗanda dukkansu suka samu lambobin yabo.[2]