Ruth Marie Christelle Gbagbi (an haife ta ranar 7 ga watan Fabrairun shekara ta alif 1994) a Abidjan) ƴar ƙasar Ivory Coast ce kuma ƴar wasan taekwondo ce.[1][2][3] Ta yi takara a gasar kilogiram 67 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012; Hwang Kyung-Seon ce ta doke ta a zagayen farko sannan Helena Fromm ta kawar da ita a gasar neman sake sakewa.[4] A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016, ta doke Farida Azizova don lashe lambar tagulla. Ta kasance cikin tawagar ƴan Ivory Coast da suka haɗa da Cheick Sallah Cissé wanda shi ma ya samu lambar yabo da Mamina Koné.[5] Gbagbi ta dawo a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020, inda ta ci wani tagulla.[6][7]

Ruth Gbagbi
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 7 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Nauyi 67 kg

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20120826041603/http://www.london2012.com/athlete/gbagbi-ruth-1031804/
  2. http://www.taekwondodata.com/ruth-marie-christelle-gbagbi.afy8.html
  3. https://www.lemonde.fr/afrique/article/2021/12/05/ruth-gbagbi-la-championne-de-taekwondo-qui-inspire-la-jeunesse-ivoirienne_6104823_3212.html
  4. https://web.archive.org/web/20120818010641/http://www.london2012.com/athlete/gbagbi-ruth-1031804/events
  5. https://news.abidjan.net/articles/597826/index
  6. https://afriksoir.net/cote-divoire-seydou-gbane-et-aminata-traore-qualifies-en-taekwondo-pour-les-jo-2020/
  7. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-30. Retrieved 2023-03-30.