Mamadou Faye (an haife shi ranar 31 ga watan Disambar 1967) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1] Ya buga wa tawagar ƙasar Senegal wasanni bakwai daga 1994 zuwa 1999.[2] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin Afrika a cikin shekarar 1994.[3]

Mamadou Faye
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 31 Disamba 1967 (56 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ES La Ciotat (en) Fassara1986-1987
SC Bastia (en) Fassara1987-199820817
  Senegal national association football team (en) Fassara1988-1995
Gazélec Ajaccio (en) Fassara1998-1999230
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 176 cm

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Mamadou Faye at National-Football-Teams.com