Mamadou-Lamine Diabang (an haife shi ranar 21 ga watan Janairun 1979 ) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.

Mamadou Diabang
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 21 ga Janairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ASC Jeanne d'Arc (en) Fassara1996-19972215
  Atlas Delmenhorst (en) Fassara1997-1997144
  FC Oberneuland (en) Fassara1999-2000273
Arminia Bielefeld (en) Fassara2000-20036013
  Senegal national association football team (en) Fassara2001-200370
  VfL Bochum2003-2006448
VfL Bochum II (en) Fassara2005-200611
  Kickers Offenbach (en) Fassara2006-2006138
FC Augsburg (en) Fassara2006-2008404
  FK Austria Wien (en) Fassara2008-2010477
  VfL Osnabrück (en) Fassara2010-2011121
VfB Lübeck2012-2012193
VfB Lübeck2012-2013193
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe