Malik Ado-Ibrahim
Yarima Malik Ado-Ibrahim (an haife shi ranar 22 ga watan Disamba 1960)[1] ɗan kasuwan Najeriya ne kuma ɗan siyasa. A shekarar 1999 yana da shekaru 38, ya zama baƙar fata na farko mai haɗin gwiwa na Arrows, ƙungiyar da ke sarrafa kashi 70% na hannun jari na Formula One.[2][3][4][5] Shi ne ɗan Ohinoyi na Ebiraland na uku, Ado Ibrahim.[3] Ya yi karatu a Ingila da Amurka.[6] Shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar YPP a zaɓen shugaban ƙasar Najeriya a 2023.[7]`
Malik Ado-Ibrahim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 22 Disamba 1960 (64 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa da ɗan siyasa |
Rayuwa ta sirri
gyara sasheA cikin 2020, an ruwaito Ibrahim ya auri Adama Indimi, ɗiyar hamshaƙin attajirin Najeriya kuma mai bayar da agaji, Mohammed Indimi.[8][9]
Sana'ar siyasa
gyara sasheA watan Yunin 2022, Ibrahim ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar matasa (YPP) a zaɓen 2023 na Najeriya da ƙuri'u 66, inda ya doke abokin hamayyarsa Ruby Issac, wanda ya samu ƙuri'u 4.[10][11]
Sai dai bai samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa ba a ranar 25 ga Fabrairu, 2023, zaɓen shugaban ƙasa.[12]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Adama Indimi Ado-Ibrahim celebrates husband Prince Malik". Latest Nigerian News. December 23, 2020. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Blackstock, Elizabeth; King, Alanis (2022). Racing with Rich Energy: How a Rogue Sponsor Took Formula One for a Ride. McFarland. pp. 54–56. ISBN 9781476688800. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ 3.0 3.1 "Mistaken Identity". Jet. Vol. 95 no. 22. Johnson Publishing Company. May 3, 1999. p. 50. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Collins, Sam (2007). Unraced...: Formula One's Lost Cars. pp. 22–23. ISBN 9781845840846. Archived from the original on March 11, 2023. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Collins, Timothy (2004). The Piranha Club: Power and Influence in Formula One. Virgin. p. 213. ISBN 0753509652. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ "Business in Africa". Google Books. Vol. 7. Goldcity Communications. 1999. p. 76. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Eromosele, Fortune. "Except PDP, LP work together, APC may win — Kachikwu". Abuja: Vanguard Nigeria. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ "Nigeria election 2023: Who are the presidential candidates?". Abuja: BBC News. February 2, 2023. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ "Prince Malik Ado Ibrahim: Adama Indimi, Nigeria billionaire daughter wedding to Kogi prince - see fotos and videos wey go totori you". BBC Pidgin. August 9, 2020. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Eromosele, Fortune (June 8, 2022). "Prince Malik Ado-Ibrahim emerges YPP presidential candidate". Vanguard Nigeria. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ Silas, Don (February 17, 2023). "2023 election: Hope Uzodinma reveals type of leader Nigeria needs to overcome challenges". Daily Post. Retrieved February 24, 2023.
- ↑ "Atiku wins Gombe with 319,123 votes". Vanguard Nigeria. February 27, 2023. Retrieved March 5, 2023.