Mahamane Cisse
Mahamane Cisse (an haife shi a watan Disamba 27, 1993 a Ansongo, Mali ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke taka leda a FC Nouadhibou da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar. [1] [2]
Mahamane Cisse | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ansongo (en) , 27 Disamba 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Mali Jamhuriyar Kwango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ƙasashen Duniya
gyara sasheAn haifi Cisse a kasar Mali ga mahaifinsa ɗan ƙasar Mali sai kuma mahaifiyar sa ƴar Nijar. Ya wakilci ƙasar sa ta haihuwa a gasar cin kofin Afrika ta U-20 a shekarar 2013 a Aljeriya. Sai dai daga baya a waccan shekarar ya zabi ya wakilci Nijar a wasan ƙasa da ƙasa kuma ya fara buga wa ƙungiyar sa ta Menas a ranar 7 ga watan Satumba a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA a 2014 da Congo, inda ya ci kwallo a wasan da suka tashi 2-2. Bayan kammala wasan, Congo ta shigar da kara gaban hukumar FIFA dangane da cancantar Cisse na taka leda a Nijar. Sai dai hukumar ta FIFA ta tabbatar da cewa ta amince da bukatar sauya sheƙa da ɗan wasan ya nema, wanda hakan ya sa ya samu damar wakiltar ƙasar ta Nijar a wasannin duniya tare da yin watsi da ƙarar da Congo ta shigar.
Manufar ƙasa da ƙasa
gyara sasheManufar | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 7 ga Satumba, 2013 | Stade Général-Seyni-Kountché, Niamey, Niger | </img> Kongo | 1-0 | 2-2 | 2014 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA |
2. | 10 Satumba 2014 | Estádio do Zimpeto, Maputo, Mozambique | </img> Mozambique | 1-1 | 1-1 | 2015 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
3. | 13 Oktoba 2015 | Stade Général-Seyni-Kountché, Niamey, Niger | </img> Somaliya | 1-0 | 4–0 | 2018 FIFA cancantar shiga gasar cin kofin duniya |
4. | 4-0 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Tournoi de l'UEMOA : Mahame Cissé, «Le Niger m'a bien accueilli »". aNiamey.com.
- ↑ "Fifa rejects Congo appeal over ineligible player". BBC. September 12, 2013. Retrieved September 12, 2013.
- ↑ "2014 FIFA World Cup Brazil™ Preliminaries: Africa - Matches: Niger 2:2 (1:0) Congo - FIFA.com". FIFA. September 7, 2013. Archived from the original on September 10, 2013. Retrieved September 12, 2013. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "M. Cissé". Soccerway. Retrieved 3 December 2016.