Ma'aikatar Masana'antu, Kasuwanci da Zuba Jari ta Tarayya (Nijeriya)

Ma’aikatar masana’antu da kasuwanci da saka hannun jari ta tarayya reshe ne na gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin samar da dukiya da ayyukan yi, rage raɗaɗin talauci, gami da ƙara habaka tattalin arzikin ƙasar.[1]

Ma'aikatar Masana'antu, Kasuwanci da Zuba Jari ta Tarayya
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

An canza wa ma’aikatar suna daga ma’aikatar Ciniki da zuba jari. Doris Uzoka-Anite ita ce ministar masana’antu, kasuwanci da zuba jari a yanzu. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya naɗa ta a shekarar 2023.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. "FMITI". NEPC. Nigerian Export Promotion Council. Retrieved 5 September 2023.
  2. "Doris, Wike, Umahi, Bosun and Pate makes list of super Ministers to watch out for". www.guardian.ng. 20 August 2023.
  3. "We are ready to open Nigeria for more business investments – Uzoka-Anite". www.vanguardngr.com. Retrieved August 21, 2023.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe