Lyndon Harrison, Ma'aji Harrison

Lyndon Henry Arthur Harrison, Ma'aji Harrison (an haife shi a ranar 28 ga watan Satumban shekarar 1947) ɗan siyasa ne karkashin Jam'iyyar Labour na Biritaniya .

Lyndon Harrison, Ma'aji Harrison
member of the House of Lords (en) Fassara

28 ga Yuli, 1999 - 11 ga Yuli, 2022
member of the European Parliament (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999
District: Cheshire West and Wirral (en) Fassara
Election: 1994 European Parliament election (en) Fassara
member of the European Parliament (en) Fassara

25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994
District: Cheshire West (en) Fassara
Election: 1989 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Oxford (en) Fassara, 28 Satumba 1947 (76 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Charles William Harrison
Mahaifiya Edith Johnson
Abokiyar zama Hilary Anne Plank (en) Fassara  (1980 -
Yara
Karatu
Makaranta City of Oxford High School for Boys (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara

Kuruciya gyara sashe

An haifi Harrison a ranar 28 ga watan Satumban 1947,[1] ga Charles da Edith Harrison.[2] Ya yi karatu a makarantar "City of Oxford High School for Boys", makaranta ta jiha a Oxford, Oxfordshire.[1] Daga nan ya halarci Jami'ar Warwick, inda ya kammala karatunsa a 1970 da digiri na farko a Arts (BA) a fannin ilimin Turanci da Nazarin Amurka. Ya ci gaba da karatunsa a Jami'ar Sussex inda ya kammala digiri na Master of Arts (MA) a fannin American studies a 1971.[2]

Siyasa gyara sashe

Ya kasance dan majalisar karamar hukumar Labour daga 1981 zuwa 1990, yayi aiki a majalisar gundumar Cheshire. Ya kasance memba na Majalisar Tarayyar Turai (MEP) tsakanin 1989 zuwa 1999, inda ya wakilci mazabar Cheshire ta Yamma.[1]

An ƙaddamar da shi a matsayin asalin dan Ingila a ranar 28 ga Yuli 1999 ina da aka bashi taken Baron Harrison, na Chester a cikin gundumar Cheshire.[3] Lord Harrison yana magana akai-akai a majalisar House of Lords.

Rayuwa gyara sashe

Harrison ya kasance mai jin kan mutane. Shi memba ne na All Party Parliamentary Humanist Group kuma babban mai goyon bayan Humanists UK.[4] Ya kasance ma'abocin lamban yabo na National Secular Society.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 "Lyndon Henry Arthur HARRISON". People of Today. Debrett's. Retrieved 22 July 2014.
  2. 2.0 2.1 "Lord Lyndon Harrison" (PDF). Biographies. High Court of Tynwald. Archived from the original (pdf) on 28 July 2014. Retrieved 22 July 2014.
  3. No. 55571". The London Gazette. 3 August 1999. p. 8353.
  4. "Lord Harrison". Distinguished supporters. British Humanist Association. Retrieved 22 July 2014.
  5. "Honorary Associates". www.secularism.org.uk. Retrieved 20 June 2019.

Sources gyara sashe

Template:S-prec
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}}

Template:S-fol