Luiz Fernando Ferreira Maximiniano

Luiz Fernando Ferreira Maximiano (an haife shi ranar 8 ga watan Mayu, 1995), wanda aka fi sani da Luiz Fernando , ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaron gida na Desportivo Aves.

Luiz Fernando Ferreira Maximiniano
Rayuwa
Haihuwa Rio de Janeiro, 8 Mayu 1995 (28 shekaru)
ƙasa Brazil
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Fluminense F.C. (en) Fassara-
Minnesota United FC (en) Fassara-
Vila Nova Futebol Clube (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ayyuka gyara sashe

Luiz Fernando began his career with Fluminense, spending time on loan with Vila Nova in Brazil, ŠTK Šamorín in Slovakia and Minnesota United in the United States.

A watan Mayu shekarar 2019 ya koma América Mineiro a matsayin aro.

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe