Lucy Jumeyi Ogbadu (an haife ta 25 Satumba 1953) kuma ƙwararriyar mai ilimin ƙwayoyin cuta ce ta Najeriya kuma ta yi aiki a matsayin Darakta kuma Shugaba ta Hukumar Bunkasa Fasaha ta Kasa (NABDA), da kuma cibiyar bincike ta kasa a ƙarƙashin Ma'aikatar Kimiyya da Fasaha ta Najeriya har zuwa karewar wa'adinta a shekarar 2018.[1]

Lucy Jumeyi Ogbadu
Rayuwa
Haihuwa 25 Satumba 1953 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a Malami

Sana'a gyara sashe

Kafin a nada ta Babbar Darakta ta NABDA a watan Nuwamba 2013, Ogbadu tayi karatu a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria na tsawon shekaru ashirin sannan daga baya ta koma Jami'ar Jihar Benue, Makurdi, har tsawon shekaru shida. A cikin shekarar 2002 an nada ta Daraktar Bincike da ci gaba wato NABDA kuma daga baya ta yi aiki a matsayin Daraktan Kasuwancin Bioentrepreneurship daga 2004 zuwa 2005.

Manazarta gyara sashe

  1. https://blueprint.ng/ogbadu-an-impression-at-nabda/