Lola Odusoga
Iyabode Ololade Remilekun "Lola" Odusoga (sunan ta a baya Wallinkoski. An haife ta 30 Yuni 1977 a Turku ) ƴar salo ce a Najeriya wadda ta lashe Miss Finland hamayya a 1996. A 1997, ta ci kambi na Miss Scandinavia . A ranar 17 ga Yuni 1996 a gasar Miss Universe a Las Vegas, ita ce ta biyu a matsayi na biyu. Mahaifiyarta ‘yar kasar Finland ce, mahaifinta kuma ƴar Najeriya .[1][2][3] [4]
Lola Odusoga | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Iyabode Ololade Remilekun Odusoga |
Haihuwa | Turku, 30 ga Yuni, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Finland |
Ƙabila |
Yaren Yarbawa Finns (en) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) , Mai gasan kyau da mai gabatar wa |
Mahalarcin
| |
IMDb | nm1506691 |
Ta auri Jarkko Wallinkoski a ranar 12 ga Agusta 2005. Suna da yara biyu tare: diya mace (an haife shi a shekara ta 2004) da ɗa (an haife shi a shekara ta 2006). Ma'aurata sun sake aure a cikin 2015. Ta canza sunan karshe ta koma sunan ta na farko.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Jason Edward Lavery (September 30, 2006). The History of Finland. Greenwood. p. 165. ISBN 978-0313328374. Retrieved July 28, 2014.
Lola Odusoga miss finland.
- ↑ "Favorite Misses since 1933: Lola Odusoga" (in Finnish). Archived from the original on August 12, 2014. Retrieved July 28, 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Miss Universe 1996". Pageantopolis. Archived from the original on July 5, 2014. Retrieved July 28, 2014.
- ↑ "Lola Wallinkoski: My kids do not look at the waterfalls". mtv (in Finnish). February 22, 2014. Archived from the original on August 9, 2014. Retrieved July 26, 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)