Lol Mohamed Shawa
Lol Mahamat Choua (an haife shi a ranar 15 ga watan Yunin shekarar, 1939 - ya rasu ranar 15 ga Satumban shekarar 2019) [1] ɗan siyasan ƙasar Chadi ne wanda ya yi aiki a matsayin shugaban ƙasar na tsawon watanni huɗu a shekarar 1979. Ya kasance shugaban jam'iyyar siyasa ta Rally for Democracy and Progress (RDP).
Lol Mohamed Shawa | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 ga Afirilu, 1979 - 3 Satumba 1979 ← Goukouni Oueddei (mul) - Goukouni Oueddei (mul) →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Mao, 15 ga Yuni, 1939 | ||||
ƙasa | Cadi | ||||
Mutuwa | Ndjamena, 15 Satumba 2019 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Sankara) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Institut international d'administration publique (en) | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Rally for Democracy and Progress (en) |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAiki
gyara sasheSiyasa
gyara sasheIyali
gyara sasheGwagwarmaya
gyara sasheA ranar 26 ga watan Fabrairu, gwamnati ta ba da sanarwar cewa an saka Choua a cikin tsarewar gida. [2]
Manazarta
gyara sashe
- ↑ Profile of Lol Mahamat Choua
- ↑ "L'opposant Lol Mahamat Choua placé en résidence surveillée", AFP (Jeuneafrique.com), February 26, 2008 (in French).