Litinin rana ce daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Talata, gabaninta kuma ranar Lahadi kuma ta kasance a mafiya yawan kasashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma lakabi da tushen aiki.

Wikidata.svgLitinin
day of the week (en) Fassara
FullMoon2010.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na non-holiday (en) Fassara da rana
Bangare na mako
Suna saboda Lahadi, Ɗaya, Biyu da Wata
Mabiyi Lahadi
Followed by (en) Fassara Talata
Code (en) Fassara G
Series ordinal (en) Fassara 1 da 2

A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa laqabi da da Danliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko Tani[1].

ManazartaGyara

  1. https://books.google.com.ng/books?id=bOdSMvlA7zsC&pg=PA56&lpg=PA56&dq=Attine+Hausa&source=bl&ots=oRVnYAsnlF&sig=ACfU3U0zN-Hp2xvIyzICZsfK6bATqwcZSA&hl=en&sa=X&ved=2ahUKEwjak6HZ6o3qAhWIsRQKHYbRB0sQ6AEwBHoECAoQAQ#v=onepage&q=Attine%20Hausa&f=false