mako
unit of time, UCUM derived unit
subclass ofheptad Gyara
bangare nawata Gyara
measured physical quantityduration Gyara

Mako wasu na kiranta da Sati mako na nufin jerin kwanakin ranaku bakwai da ake dasu masu zagaye a kullun, wanda idan aka Samu zagayowan Mako hudu shike bada wata daya.

kwanakin mako a cikin Kalenda