Talata da turanci Tuesday rana ce ta biyu Daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Laraba, gabaninta kuma ranar Litinin idan aka Haifa mutum watau namiji a wannan rana ana kiransa da dantani mace kuma ana mata lakabi da talatu ko talatuwa.kuma itace rana ta biyu Wanda ake zuwa aiki ko makarantan boko.

Wikidata.svgTalata
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na rana da non-holiday (en) Fassara
Bangare na mako
Mabiyi Litinin
Followed by (en) Fassara Laraba
Code (en) Fassara F
Series ordinal (en) Fassara 2 da 3