Lahadi
Lahadi rana ce daga cikin ranakun mako, itace rana ta farko da mako ke farawa da ita, ranar Lahadi na ɗaya daga cikin ranakun da ake gabatar da hutun aikin gwamnati a mafiya yawan ƙasashen duniya har da Najeriya. Daga ita sai ranar Litinin, gabanin ta kuma ranar Asabar.
Lahadi | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Rana da ranar hutu |
Bangare na | weekend (en) |
Mabiyi | Asabar |
Ta biyo baya | Litinin |
Hashtag (en) | HappySunday |
Code (en) | A |
Series ordinal (en) | 7 da 1 |