Liam Michael Feeney-Howard,(an haife shi ranar 21 ga watan Janairu, 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar scunthorpe ta Ƙasar ta Arewa kafin ya zama wakili a ranar 30 ga Yuni 2023.

Liam Michael Feeney-Howard
Rayuwa
Cikakken suna Liam Michael Feeney-Howard
Haihuwa Hammersmith (en) Fassara, 21 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hayes F.C. (en) Fassara2005-2007468
Salisbury City F.C. (en) Fassara2007-20096512
Southend United F.C. (en) Fassara2008-200810
AFC Bournemouth (en) Fassara2009-201110912
Millwall F.C. (en) Fassara2011-2014735
Bolton Wanderers F.C. (en) Fassara2013-201340
  Blackburn Rovers F.C. (en) Fassara2014-201460
Bolton Wanderers F.C. (en) Fassara2014-
Ipswich Town F.C. (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 76 kg
Tsayi 183 cm

Farkon aiki

gyara sashe

Feeney ya shiga kungiyar League One ta Southend United a kan aro har zuwa 3 ga watan Janairun 2009 a watan Nuwamba na shekara ta 2008. [1] Ya fara bugawa bayan ya zo achanji minti na 80 a ciki, sunyi nasarar 3-0 ga Leicester City a ranar 6 ga Disamba.[2] Ya sanya hannu ga AFC bournamouth a ranar 2 ga Fabrairu don kuɗin da ba a bayyana ba.[3] Feeney ya zira kwallonsa ta farko ga Bournemouth a lokacin da ya ci Rochdale 4-0.

Feeney ya fara buga wasansa a Millwall a ranar 11 ga Satumba 2011 a kwallonsu da Birmingham City . [4] Bayan shekaru uku tare da kulob din, an sake shi a ranar 10 ga Mayu 2014.

A ranar 27 ga watan Satumbar shekara ta 2013 Feeney ya shiga kungiyar Millwall ta Bolton Wanderers a kan yarjejeniyar aro na watanni uku.[5][6]

Ya fara bugawa, kwallo a matsayin wanda ke canjin lee chung yong a wasan da sukayi 1-1 da Yeovil Town a filin wasa na reebok. [7]

Bolton Wanderers

gyara sashe

A ranar 19 ga Mayu 2014, Bolton Wanderers ta ba da sanarwar cewa Feeney zai koma kulob dinsu a kan yarjejeniyar dindindin da zarar kwangilar Millwall ta kare.[8]

Ya fara bugawa a ranar bude sabuwar kakar a cikin wasan da aka cisu 3-0 da Watford kuma ya zira kwallaye na farko ga Bolton a ranar 4 ga Nuwamba, inda ya zira kwalaye sau biyu a nasarar 3-0 ma Cardiff City. [9][10]

Kididdigar aiki

gyara sashe
As of end of 2022–23 season
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Salisbury City 2007–08 Conference 42 9 0 0 1 0 43 9
2008–09 Conference 23 2 0 0 1 0 24 2
Total 65 11 0 0 2 0 67 11
Southend United (loan) 2008–09 League One 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0
AFC Bournemouth 2008–09 League Two 14 3 0 0 0 0 0 0 14 3
2009–10 League Two 44 5 2 0 1 0 1 0 48 5
2010–11 League One 46 4 2 1 1 0 3 0 52 5
2011–12 League One 5 0 0 0 2 1 0 0 7 1
Total 109 12 4 1 4 1 4 0 121 14
Millwall 2011–12 Championship 34 4 5 1 0 0 39 5
2012–13 Championship 22 1 3 1 1 0 26 2
2013–14 Championship 17 0 0 0 1 1 18 1
Total 73 5 8 2 2 1 83 8
Bolton Wanderers (loan) 2013–14 Championship 4 0 0 0 0 0 4 0
Blackburn Rovers (loan) 2013–14 Championship 6 0 0 0 0 0 6 0
Bolton Wanderers 2014–15 Championship 41 3 3 0 3 0 47 3
2015–16 Championship 37 5 3 0 1 0 41 5
Total 78 8 6 0 4 0 88 8
Ipswich Town (loan) 2015–16 Championship 9 1 0 0 0 0 9 1
Blackburn Rovers 2016–17 Championship 34 0 2 1 3 0 1 1 40 2
2017–18 League One 1 0 0 0 2 0 1 0 4 0
Total 35 0 2 1 5 0 2 1 44 2
Cardiff City (loan) 2017–18 Championship 15 0 1 0 0 0 0 0 16 0
Blackpool 2018–19 League One 34 0 4 0 2 0 2 0 42 0
2019–20 League One 35 1 4 0 1 0 2 0 42 1
2020–21 League One 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 69 1 8 0 3 0 4 0 84 1
Tranmere Rovers (loan) 2020–21 League Two 41 3 2 0 0 0 4 0 47 3
Tranmere Rovers 2021–22 League Two 19 0 1 0 1 0 2 0 23 0
Total 60 3 3 0 1 0 6 0 70 3
Scunthorpe United 2021–22 League Two 19 0 0 0 0 0 0 0 19 0
2022–23 National League 22 1 0 0 0 0 22 1
Total 41 1 0 0 0 0 0 0 41 1
Career total 555 42 32 4 19 2 16 1 634 49

Manazarta

gyara sashe
  1. "Southend swap Ademeno for Feeney". BBC Sport. 26 November 2008. Retrieved 7 December 2008.
  2. "Leicester 3–0 Southend". BBC Sport. 6 December 2008. Retrieved 7 December 2008.
  3. "Feeney joins the Cherries". Salisbury Journal. 4 February 2009. Retrieved 7 February 2009.
  4. "Player Profile: Liam Feeney". Millwall Football Club. 15 July 2012. Archived from the original on 18 March 2013. Retrieved 1 January 2013.
  5. "Feeney loan complete". Bolton Wanderers Football Club. 27 September 2013. Archived from the original on 25 March 2016. Retrieved 27 September 2013.
  6. "Winger heads to Bolton". Millwall Football Club. 27 September 2013. Retrieved 27 September 2013.
  7. "Bolton 1 Yeovil 1". BBC Sport. 28 September 2013. Retrieved 28 September 2013.
  8. "Bolton Wanderers to sign Liam Feeney". bwfc.co.uk. 19 May 2014. Archived from the original on 17 June 2016. Retrieved 19 May 2014.
  9. "Watford 3–0 Bolton Wanderers". BBC Sport. 9 August 2014. Retrieved 17 March 2016.
  10. "Bolton Wanderers 3–0 Cardiff City". BBC Sport. 4 November 2014. Retrieved 17 March 2016.