Lewis Miley (an haife shi 1 ga Mayu 2006) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Premier League Newcastle United da ƙungiyar ƙasa ta Ingila 'yan ƙasa da shekara 19.

Lewis Miley
Rayuwa
Cikakken suna Lewis Miley
Haihuwa Stanley (en) Fassara, 1 Mayu 2006 (18 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Tanfield School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-17 association football team (en) Fassara2022-202361
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 67
Nauyi 75 kg
Tsayi 185 cm
Kyaututtuka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe