Leila Nakabira
Leila Nakabira, ko kuma Leilah Nakabira (haihuwa alif dubu daya da dari tara da casain da ukku1993) ta kasance yar shirin fim ce daga Uganda, marubuciya[1] and women activist.[2] Ita ce Shugabar kamfanin Lepa Africa Films kuma wacce ta kirkiri Leilah Nakabira For Charity Foundation.[3]
Leila Nakabira | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Uganda, 1993 (30/31 shekaru) |
ƙasa | Uganda |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Makerere |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, marubin wasannin kwaykwayo da gwagwarmaya |
IMDb | nm9456295 |
Karatu
gyara sasheNakabira ta karanci Quantitative Economics a Jami'ar Makerere, Kampala, Uganda, inda ta kammala. Bayan kwashe wasu lokuta a film industry, ta yanke komawa cigaba da yin fim.[4]
Aiki
gyara sasheNakabira ta samu gabatarwa sau uku domin karbar kyautar Best Golden Actress (Drama), Golden Most Promising Actor da Golden Discovery Actor na rukunin kyautuka a shekarar 2018 Golden Movie Awards Africa (GMAA) wanda akayi a watan Yuni 2, tare da masu karbar aka kira su a Palaise de la culture, Treichville, Abidjan, Côte d'Ivoire, akan fim din da ta fito aciki maisuna, The Forbidden, wanda ya yi darekta Nampala Claire.[5][6] A Zulu Africa Film Academy Awards (ZAFAA) 2018, ta karbi gabatarwa don karbar kyautar Best Actor Female na wannan rukunin akan fim din dai.[7] An gabatar da ita kuma ta yi nasarar Best Actress award a UDADA Women's Film Festival awards wanda ya gudana a Oktoba 20, 2018 a Kenya akan fim din.[8] Haka kuma an sake sanya ta cikin rukunin masu karbar kyautar Best Actress a African Film Festival (TAFF) Awards 2019, akan wannan fim. Taron anyi shine a watan Yuni 30 a Moody Performance Hall, 2520 Flora Street, Dallas, Texas, USA.[9][10] Haka a wannan fim din, a taron Lake International Film Festival (LIPFF) Awards wanda aka yi a watan Nuwamba 6-9, 2019 a kasar Kenya, an sanya ta cikin rukunin masu karbar: Best Child Performer da Best Actress.[3]
A shekarar 2019 Africa Women's Day, ta baiwa mata shawara da su kasance marasa tsoro a wurin kokarin cimma burinsu.[1]
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim | Mataki | Notes | Manazarta. |
---|---|---|---|---|
2018 | The Forbidden | Actress |
Nasarori
gyara sasheShekara | Biki | Kyauta | Mai-karba | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2018 | GMAA | Best Golden Actress | Herself | Ayyanawa |
Golden Most Promising Actor | Ayyanawa | |||
Golden Discovery Actor | Ayyanawa | |||
UDADA WFF | Best Actress | Lashewa | ||
ZAFAA | Ayyanawa | |||
2019 | TIFF | Lashewa | ||
LIPFF | Ayyanawa | |||
Best Child Performer | Ayyanawa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "'Just do it' says Ugandan actress on African Women's Day". RFI. July 31, 2019.
- ↑ Murungi, Dorcus (February 6, 2019). "Curvy, sexy Ugandan women named new tourist attraction". Scoop.
- ↑ 3.0 3.1 Ruby, Josh (November 5, 2019). "Fingers Crossed! Leilah Nakabira Kenya-bound for LIPFF awards". MBU.
- ↑ "Formal training and qualifications add depth to your natural talents". Daily Monitor. February 14, 2020.
- ↑ Ruby, Josh (May 23, 2018). "Leilah Nakabira nominated thrice in the 2018 Golden Movie Awards". MBU.
- ↑ "2018 Golden Movie Awards Africa nominations announced". ScooperNews. May 21, 2018.
- ↑ "UGANDAN FILM 'THE FORBIDDEN' SWEEPS FOUR NOMINATIONS IN UK BASED FILM AWARDS, ZAFAA". Doberre. September 23, 2018. Archived from the original on November 9, 2020. Retrieved November 5, 2020.
- ↑ Ruby, Josh (October 22, 2018). "Leilah Nakabira bags first award at the UDADA Film Festival". MBU.
- ↑ "Diana Nabatanzi Nominated In The African Film Festival Awards In US". GLIM. June 18, 2019. Archived from the original on November 4, 2021. Retrieved November 5, 2020.
- ↑ Ruby, Josh (July 3, 2019). "Leila Nakabira and Claire Nampala win big at TAFF awards in USA". MBU.