Lawal Hassan Anka

Sanatan Zamfara ta Yamma

Lawal Hassan Anka Sanata ne a Najeriya wanda ke wakiltar Jam’iyyar Peoples Democratic Party a mazabar Zamfara ta yamma na jihar Zamfara .[1][2] Ya zama dan majalisar dattijai a shekarar 2020, bayan kotu ta karbe kujerar daga Abdulaziz Yari Abubakar na jam'iyyar All Progressives Congress sannan kotun ta ayyana Anka ya cancanci kujerar.[3][4][5]

Lawal Hassan Anka
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


District: Zamfara West
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Farkon rayuwa

gyara sashe

Aikin siyasa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "CLOSE-UP: Lawali, the incumbent rep who is set to take Yari's senate seat". TheCable. May 25, 2019.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng.
  3. "CLOSE-UP: Lawali, the incumbent rep who is set to take Yari's senate seat". TheCable (in Turanci). 2019-05-25. Retrieved 2020-02-15.
  4. Usman, Jamil (2019-05-25). "Hukumar zabe ta saki sunayen 'yan takarar da suka lashe zabe a jihar Zamfara". Legit.ng - Nigeria news. Retrieved 2020-02-15.
  5. . (2019-05-25). "INEC releases full list of elected candidates in Zamfara + Political Parties". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2020-07-18. Retrieved 2020-02-15.CS1 maint: numeric names: authors list (link)