Laurent Gbagbo
Laurent Gbagbo (lafazi: /loran gbagbo/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran talatin da ɗaya ga watan Mayu a shekara ta 1945 a Gagnoa, Côte d'Ivoire.
Laurent Gbagbo | |||||
---|---|---|---|---|---|
26 Oktoba 2000 - 11 ga Afirilu, 2011 ← Robert Guéï - Alassane Ouattara →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Gagnoa (en) , 31 Mayu 1945 (79 shekaru) | ||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||
Mazauni | Faransa | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama |
Simone Gbagbo (en) (ga Janairu, 1989 - ga Yuni, 2023) Nady Bamba (en) (8 ga Augusta, 2024 - | ||||
Yara |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Paris Diderot University (en) University of Lyon (en) Paris Cité University (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, marubuci da university teacher (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Sunan mahaifi | Le boulanger d'Abidjan da Le Woody de Mama | ||||
Imani | |||||
Addini | Katolika | ||||
Jam'iyar siyasa |
Mouvement des Générations Capables (en) Parti des peuples africains-Côte d'Ivoire (en) |
Laurent Gbagbo shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga shekarar 2000 (bayan Robert Guéï) zuwa shekarar 2011 (kafin Alassane Ouattara).