Larenz Tate
Larenz Tate (an haife shi ranar 8 ga watan Satumba, 1975) ɗan fim ne na Amurka da ɗan wasan talabijin. An fi saninsa da matsayinsa na O-Dog a cikin Menace II Society dakuma ɗan majalisa Rashad Tate in Power.
Larenz Tate | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chicago, 8 Satumba 1975 (49 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Palmdale High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm0005478 |
larenztate.com |
Sauran fina-finan Tate da jerin talabijin sun haɗa da fina-finan kamar Dead Presidents, Love Jones, A Man Apart, Crash, Waist Deep, Ray da jerin talabijin Rush da Game of Silence.[1][2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Willis, John; Monush, Barry (April 1, 2006). Screen World: 2005 Film Annual. Hal Leonard Corporation. ISBN 978-1-55783-668-7. Retrieved October 4, 2018 – via Google Books.
- ↑ Berry, S. Torriano; Berry, Venise T. (September 2, 2009). The A to Z of African American Cinema. Scarecrow Press. ISBN 978-0-8108-7034-5. Retrieved October 4, 2018 – via Google Books.